Posts

Showing posts from 2019

AMFANIN NA'A-NA'A 14 GA RAYUWAR DAN ADAM

Image
Na'a Na'a Na’a-na’a wata shuka ce mai albarka wadda ta shahara a nahiyar Turai, Afirka, Asia, Australia, da kuma Amurka ta Arewa, inda ake amfani da ita a matsayin kayan kamshi da kuma maganin gargajiya musamman a cikin shayi. Ga wasu daga cikin alfanin na'a-na'a ga rayuwar dan Adam: 1. Tana magance matsalar ciwon ciki da rashin fitar bahaya cikin sauki. Ana hada shayin na’a-na’a ko a zuba manta cikin shayi marar madara sai a sha. 2. Tana saukaka narkewar abinci. Ta kan taimaka wajen narkar da abinci yadda sassan jiki za su yi amfani da shi. WhatsApp:/08036066553  Telegram: 08093651535 Imo Chat: 08051115383 Email: adamsymedicine@gmail.com 3. Tana maganin dukkanin wata dangin cuta ta sanyi ko mura. Ana amfani da man na’a-na’a ko ganyen a tafasa cikin shayi marar madara, haka kuma, za a iya amfani da man na’a-na’a cikin ruwan zafi, a yi turiri, a lullube da mayafi wato sirace a Hausance. 4. Maganin ciwon kai. Ana shafa man na'a-na'a a bangaren da kai k

MAGANIN HEPATATIS B ( CIWON HANTA)

Image
Yadda kamuwa da cutar hanta ta zama ruwan dare sakamakon rashin daukar wasu matakai,  jama’a ku karanta wannan jawabin sannan ku sanar da iyalai da ‘yan uwa da masoyanku, sannan ayi sharing duk inda ya dace. Ina ma ace mutane zasuyi hakuri su daina amfani da cokali, kofi, lemun kwalba, pure water, kai duk inda dai yawun bakinka zai hadu da na wani ina ma ace jama’a sun dauki matakin kiyayewa daga yau?! ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ WhatsApp:/08036066553, Telegram: 08093651535 Imo Chat: 08051115383 Email: adamsymedicine@gmail.com Musamman a wajen mai shayi, idan mutum daya mai cutar hanta (hepatitis) yasha shayi ya gama, zakuga nan take mai shayin zai saka kofin a cikin ruwa ya girgije sannan yayi amfani da kofin ya zuba wa wani, to ya zuba kwayoyin cutar hanta a cikin ruwan da ya girgije kofin wancan mai dauke da cutar hanta, kuma duk kofin da za’a ‘kara wankewa da wannan ruwan za a iya daukar wannan cuta ta hepatitis. ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE ☆☆☆☆☆☆☆☆☆

CIWON TUNDURMI ( Kumburin Kafafu)

Image
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ Shi ciwon tundurmi sauro ne ke yada shi bayan ya ciji mai ciwon ya kwaso kwayoyin cutar, sai ya sa wa wanda bai da shiu. Sauron amma ba dole sai irin mai sa ciwon maleriya ba, kowane irin nau’i zai iya yada kwayar cutar, mai kama da ‘yar karamar tsutsa. Ita wannan kwayar cuta, wadda ake kira Wuchereria, ita ke shiga wasu kananan magudanan jini karkashin fatar kafa da wadda ta lullube maraina ta kawo tundurmi da ciwon gwaiwa. ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ WhatsApp:/Call/SmS 08036066553,08051115383,08093651535 Email: adamsymedicine@gmail.com ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ Munada ingantattun magunguna kala daban daban akan Girman Nono da Duwawu da toilet infecion da Magungunan Karin Ni'ima dana Karfin Maza da ciwuka kamar, hawan jini, asama,tari,suga, shafar jinnu dadai sauransu,kala daban daban, kuma insha Allah ana samun waraka tahanyar amfani damagungunan mu. Kuma muna ingantattun magunguna kan shafar jinnu ko sihir,maita. ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

DAGA CIKIN HALAYEN MAZA WANNE KIKA FI TSANA?

Image
1.Namiji mai shigowa daki da takalmi. 2.Namijin da yake shegen son ganin kwallon kafa. 3.Namijin da komai yayi a nan zai bar miki sai dai kizo ki gyara. 4.Namiji mai yawan complain. T5.Namiji mai shiru shiru wanda ko hirar ku bai so tai tsayi. 6.Namiji mai sa'ido akan lamuran ki na sirri da kuma yi miki bincike a dakin ki in bakya nan. 7.Namiji me saurin fushi akan abunda be kai ya kawo ba. 8.Namiji me shegen mako da rowa, cefe ne ma sai an Lissa fa kwana nawa zai kai ku. Kuma ko sisin sa baza kici ba sai da babban dalili. Ke kuma da zarar yaga kudi a hannun ki zai karbe wai aro, kuma bazai biya ki ba. 9. Namijin da zai nuna miki yayan sa da uwar gidan sa suna da matukar muhimmanci a gare sa kuma dole abun da suke so za'arinka yi. 10.Namiji mai satar kwana, yaje dakin wata ranar da ba girkin taba a boye. ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE WhatsApp/Viber: 08036066553 Telegram/Wechat: 08093651535 Imo Chat: 08051115383 Twitter/BBM:@Adamsymedicine Instagram: @Ad

MAGANIN TOILET INFECTION

Image
MATSALOLIN CIWON SANYIN MATA [vaginitis/ Vaginal infections ko toilet infections] wasu cututuka ne ko matsaloli dake addabar gaban mace, wato cututtuka masu sanya kaikayin farji, ko radadin ciwo, kumburin gaba ko warin gaba , zubar farin ruwa, kurajen farji, zafi wajen yin fitsari ko wajen yin jima'i da sauransu. ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE WhatsApp/Viber: 08036066553 Telegram/Wechat: 08093651535 Imo Chat: 08051115383 Twitter/BBM:@Adamsymedicine Instagram: @Adamsymedicne Website: Adamsymedicine.blogspot.com EMAIL: adamsymedicine@gmail.com

MU'AMALAR UWA DA JARIRINTA

Image
JARIRIN DAKE CIKIN BACCI Yayin da zaki tashi jaririnki daga bacci musamman danyin wanka karki jijjigasa, karkuma ki debosa ki danna aruwan zafi kamar yadda ake saide inyaji dumi ya bude ido. Abunda zaki kurum rika hura iskar bakinki a tsakiyar kansa wannan itace kyakkyawar hanyar farkar dasu. BAYAN JARIRI YA FARKO BACCI Idan yaronki ya farko daga bacci musamman cikin kuka wasu kokarin bashi ruwa suke fara yi kafin daga bisani asashi a nono. Wannan kuskure ne. Nono zaki fara dorasa yasha sanda ya farko cikin bacci. Bashi ruwa irin wannan lokacin kan jawo musu zawo da kankancewa. YA ZAN GANE YANA JIN YUNWA ? Idan kikaga jaririnki yana yawan Qwalla wato hawaye na yawan kwaranyowa daga idanunsa batare da kuka yake ba; Toh alama ce ta nono baya isar jaririnki wannan shine alamar dake miki nuni domin ba baki garesa ballantana. Don haka musamman mata masu haihuwar fari baku cika KΓ€n gadon fahimtar haka ba, wani lokacin harma da wadanda suka dade suna haihuwar don haka asa ido ak

🍯BAYANI AKAN SIRRIN ZUMA 🍯🍯

Image
 haΖ™iΖ™a ita zuma tana daga cikin manya-manya abubuwan da ake magani da su kuma itama kanta magani ce domin ya zo a cikin alΖ™ur'an mai girma.   Inda Allah (S.W.T) yake cewa: Yana futowa daga cikinta (ita zuma) wani abun sha Wanda yake mai launuka daban-daban hakika a cikinsa akwai waraka ga mutane. Yana daga cikin kalar zuma 🍯 FARAR SAƘA 🍯 baka Da sauransu Kuma ko wacce tana da magani ta Haka nan yazo a cikin hadisi Manzon Allah (S A W) yana cewa : na hore Ku da ababan waraka guda biyu (2) *ZUMA DA ALKUR'ANI* (ibn majah da Hakim suka ruwaito ) Bayan haka an ruwaito cewa: wani mutum yazo wajan Manzon Allah (S.A.W) ya ce : yaa Manzon Allah nazo ne in gaya maka cewa dan uwana yana fama da ciwon ciki, sai Manzon Allah ya ce jeka ka shayar da shi zuma, sai ya Tafi ya shayar da shi zuma amma bai warke ba, sai ya koma wajen Manzon Allah (S.A.W) ya sake cewa jeka ka shayar da shi zuma, sai ya je ya shayar da shi, amma bai warke ba, sai ya komo wajen Manzon Allah sai

AMFANIN ABINCIN MA'AURATA

Image
A wannan karo zamu yi bayani akan wasu daga cikin dangin kayan marmari da sinadarai da ma’aurata zasu iya bawa sha’awarsu – wato abinci da sinadarai masu karama ma’aurata lafiyar jima’i da ni’ima. 1-KANKANA (watermelon) Kankana na daga cikin kayan marmari da ma’aurata zasu iya more amfaninta a gadonsu. Kankana nada sinadari mai yawa na CITRULLINE. Kashi 92 cikin 100 na kankana ruwa ne ,sauran kashi 8 na sinadarin ne. Amfanin wannan sinadari shine – yana sanya hanyoyin jini a cikin jiki su saki jiki. Hakan nasanya karuwar gudanar jini ga al’aura da kuma sauran jiki. Sakamakon haka nasanya karfin mazakuta da ni’ima tsakanin ma’aurata a lokacin saduwa. Yana karama mata ni’ima da nishadi sosai. Wannan sinadari yafi yawa ga bayan kankanar (fari). Duk da haka, akwai sinadarin mai yawa a cikin tsokar kankanar. Tasirin sinadarin yayi kamada na VIAGRA – maganin karfin mazakuta. A yanzu hakadai, masana-kimiyya na nazari akan samarda sabon irin-kankana wanda zai samarda sinadarin mai yaw

MATSALOLIN CIWON SANYIN MATA [TOILET INFECTION/

Image
Vaginal infections ko toilet infections] wasu cututuka ne ko matsaloli dake addabar gaban mace, wato cututtuka masu sanya kaikayin farji, ko radadin ciwo, kumburin gaba ko warin gaba , zubar farin ruwa, kurajen farji, zafi wajen yin fitsari ko wajen yin jima'i da sauransu. DON SAMUN MAGANI A TUNTUBEMU: +2348036066553 +2348051115383 +2348093651535

BIG BOOTY OIL

Image
FOR HIPS ENLARGEMANT MAGANIN KARA GIRMAN DUWAWU

KWALLIN SOYAYYAπŸ‘

Image
πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘ Kwallin Soyayya wani ingantaccen kwalline da muka haΙ—ashi  domin Amfanin yanmata  har ma da matan Aure da Zawarawa, idan kina da Aure ya zama mijinki baya ganin Kimarki ko kuma baki burgeshi to ki dinga amfani da wannan kwallin me suna KWALLIN SOYAYYA zaki ga yadda hankalinsa zai juyo gareki, haka itama macen da mijinta ya saketa  idan tanason ta koma zata iya amfani dashi, idan har zata iya hada ido da mijinta. Dukkan sauran yanmata idan zasu fita waje suma  zasu iya amfani da wannan kwallin domin samun Masoya. πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘ Shi wannan kwallin Anasamunsa a ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE  kawai kada ku nemeshi A ko'ina sai wajenmu kawai. πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘ ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE WhatsApp: 08036066553 Imo Chat: 08051115383 Telegram: 08093651535