🍯BAYANI AKAN SIRRIN ZUMA 🍯🍯

 haΖ™iΖ™a ita zuma tana daga cikin manya-manya abubuwan da ake magani da su kuma itama kanta magani ce domin ya zo a cikin alΖ™ur'an mai girma.
  Inda Allah (S.W.T) yake cewa:

Yana futowa daga cikinta (ita zuma) wani abun sha Wanda yake mai launuka daban-daban hakika a cikinsa akwai waraka ga mutane.

Yana daga cikin kalar zuma

🍯 FARAR SAƘA
🍯 baka
Da sauransu
Kuma ko wacce tana da magani ta

Haka nan yazo a cikin hadisi Manzon Allah (S A W) yana cewa : na hore Ku da ababan waraka guda biyu (2) *ZUMA DA ALKUR'ANI*
(ibn majah da Hakim suka ruwaito )

Bayan haka an ruwaito cewa: wani mutum yazo wajan Manzon Allah (S.A.W) ya ce : yaa Manzon Allah nazo ne in gaya maka cewa dan uwana yana fama da ciwon ciki, sai Manzon Allah ya ce jeka ka shayar da shi zuma, sai ya Tafi ya shayar da shi zuma amma bai warke ba, sai ya koma wajen Manzon Allah (S.A.W) ya sake cewa jeka ka shayar da shi zuma, sai ya je ya shayar da shi, amma bai warke ba, sai ya komo wajen Manzon Allah sai Manzon Allah yace da shi hakika Allah yayi gaskiya cikin dan uwanka yayi karya, jeka ka sake shayardashi zuma, da yaje ya sake shayar dashi zuma sai ya warke.

Wannan hadisi yazo cikin bukhari da Muslim

Hakanan wannan yana daga cikin abun da ya kamata mu fa'idantu da shi cewa shi magani ba'a yi masa gaggawa, Ana so adinga mai-maitawa da haka har ubangiji ya kawo saukin cutar.

Hakanan yana daga cikin sirrin zuma zaka ga yawan cin magani Ana cewa hada shi da zuma farar saka.

            🐝 🍯 YARO 🍯🐝

➽ yana daga sirrin zuma in an haifi yaro ya Kai kamar wata hudu (4) kullum a dinga diga masa a baki sau uku (3) a Rana saboda ta Kara masa wayo da basira da kaifin hadda in ya girma.

Sannan tana sa kashinsa ya Kara kwari.

            🐝🍯 MAI JEGO 🍯🐝

➜ yana daga sirrin zuma mace mai jego ta dinga shan zuma a kullum itama sau uku (3) a Rana , kafin ta haihu da bayan ta haihu saboda samun cikakkiyar lafiya da ita da yaronta.
   
ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: 08036066553
Telegram: 08093651535
Imo Chat: 08051115383
     
           πŸπŸ― CIWON CIKI 🍯🐝

🍯 yana daga sirrin zuma idan mutum yana fama da yawan ciwon ciki mai daurewa, ya dinga karanta ayatul-kursiyyu kada (7) a cikin zuma yana sha a kullum in sha Allah zai rabu da shi.

  🐝🍯 YAWAN KUKAN YARO 🍯🐝

➜ yana daga sirrin zuma idan yaro yana yawan kukan banza na babu gaira babu dalili ko yawan kuka idan ya farka daga bacci sai a samu zuma mai kyau marar hadi a tofa BISMILLAH (9) a dinga bashi ya lasa insha Allah

    🐝🍯 NUTSUWA KO HUTU 🍯🐝

  ➜ yana daga sirrin zuma idan mutum yana so yasa mi natsuwa da Hutu da nishadi kyakkyawa a cikin kokon zuciyarsa ya dinga shan zuma tare da man habbatussauda da safe da kuma kafin yaya kwanta bacci.

  🐝🍯 MACE MAI HAILA 🍯🐝

 ➜ yana daga ainihin gudarin sirrin tatacciyar zuma ga mace mai haila da ta samu ta dinga samun ruwan zafi kofi daya (1) ta zuba zuma a ciki ta dinga sha zata ji banbanci.

   πŸπŸ― TASHIN ZUCIYA 🍯🐝

➜ idan mutum zuciyarsa tana tashi da zarar yaji zata tashi, sai ya dibi zuma cikin cokali daya ya sha insha Allah .

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: 08036066553
Telegram: 08093651535
Imo Chat: 08051115383

        🐝🍯 CIWON HANTA 🍯🐝

   yana daga sirrin zuma dan magance ciwon hanta, shi ciwon hanta yana da alamomi yawan kasala ko da yaushe yawan jin bacci da yawan amai da kuma yawan jin ciwo a kirji, sai a samu zuma da lemon tsami da man zaitun a hada guri daya a dinga diba Ana sha sau uku(3) a Rana insha Allah

🐝🍯 HAIHUWA CIKI SAUKI 🍯🐝

➜ hakanan yana daga sirrin zuma a haihu cikin sauki , in Ana nakuda asha zuma kamar cokali goma sha biyu (12)

     πŸπŸ― WARIN BAKI 🍯🐝

 ➜ yana daga sirrin zuma dan Hana warin baki kullum mutum yasha da safe bakinsa zai daina wari.

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: 08036066553
Telegram: 08093651535
Imo Chat: 08051115383

  🐝🍯 FITSARIN KWANCE 🍯🐝

 ➜ yana daga sirrin zuma fitsarin yara na kwance, sai kullum a dinga basu zuma sau biyu (2) a rana zasu daina insha Allah.

   πŸπŸπŸ― CIWON 🍯🐝🐝

Haka nan yana daga sirrin zuma dan magance ciwon da ya Dade bai warke ba sai a dinga shan zuma Ana kuma shafawa a wajan ciwon.

    🐝🍯 NAUYI ABINCI 🍯🐝

➜ yana daga sirrin zuma tasa abinci mai nauyi ya narke da wuri idan ansha ta bayan cin abinci.

    🍯🍯 HADUWAR KASHI 🐝🐝

 ➜ yana daga sirrin zuma in kashi ya tsage ko ya karye bayan an gyara sai a shafa ta a wajan kuma a na sha.

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: 08036066553
Telegram: 08093651535
Imo Chat: 08051115383

  🍯🐝 CUTUKAN ZUCIYA 🐝🍯

➜ yana daga sirrin zuma magance cutukan zuciya za'a samu lafiyayyen nono a hada da zuma da kar nafal Ana sha safe da yamma.

    🍯🐝 GYARA MURYA 🐝🍯

➜ yana daga sirrin zuma In ana cinta da yara citta a ko da yaushe.

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: 08036066553
Telegram: 08093651535
Imo Chat: 08051115383

   .     πŸπŸ― YAWAN TARI 🍯🐝

 ➜ yana daga sirrin zuma mutum yana yawan tari sai ya samu zuma mai kyau da lemon tsami da yar'citta da dan ruwan zafi Ana sha insha Allah

    🍯🍯🐝 HAIHUWA 🐝🍯🍯

 Allah shine mai bada haihuwa koda duk za'a baki magani duniya

Amma kina iya gwadawa insha Allah

➽ yana daga sirrin zuma ainihin kututun gundarin amfanin zuma ga mace bakarara sai a samu ainihin gudarin tuwan zuma a hadashi da madara Ana sha kullum har tsawon wata (2) babu fashi insha Allah

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: 08036066553
Telegram: 08093651535
Imo Chat: 08051115383

 . 🍯🍯 CUTAR FARFADIYA🍯🍯

 Haka nan ma zuma na magance cutar farfadiya, idan aka samu zuma mai kyau marar hadin,cikin cokali (6) da safe sannan adinga shafa man zaitun da man habbatussauda a duk daukacin jiki.

Sannan a dinga karanta masa ayatul-kursiyyu a ruwan zamzam kafa (7) Ana bashi yana sha sannan ragowar a shafe masa jikinsa gaba daya, a yi ta yin haka ba fashi sai anyi kamar wata (1) insha Allah

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: 08036066553
Telegram: 08093651535
Imo Chat: 08051115383

       πŸ―🍯🐝 ASMA  🐝🍯🍯

➜ yana daga sirrin zuma tana magance cutar ASMA in Ana Shanta ajere-ajere har tsawon wata guda.

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: 08036066553
Telegram: 08093651535
Imo Chat: 08051115383

🐝🍯 GYAMBON CIKI DANA HANJI 🐝🍯

🐝 haka kuma zuma na magance gyambon ciki Dana hanji sai a samu zuma mai kyau marar hadi a hada da hulba da ruwa zafi tafasasshe a dinga sha bayan ya huce kafin cin abinci Allah zai bada lafiya.

Wannan yasa masana ilimi magunguna suka bayyana fa'idojin ta marasa iyaka.

Inda mutum ya lasheta kafin yaci komai tana
➜ gusar da

➜ majina
➜ wanke ciki
➜ gyara dattinsa da gusar dashi

🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
Wato yana futowa cikinta (itaZUMA wani abin sha Wanda yake mai launuka daban-daban hakika a cikinsa mutane.

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: 08036066553
Telegram: 08093651535
Imo Chat: 08051115383

Comments

  1. Allah ya Kara taimakawa da kuma basira mai albarka

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUGAR WANITA BENEFITS

SAHIHIN MAGANIN BASIR MAI TSIRO