MAGANIN TOILET INFECTION
Ayau matsalan infection yana ษaya daga cikin matsaloli wanda ya'addabi mata, domin mafi yawan mata sukan kashe kuษaษe masu yawa wajen sayan maganin infection na asibiti, bawai ina nufin kar asha na asibiti ba amma ayi hankali saboda idan mutum yacigaba da shan anti biotic na tsawon lokaci batareda samun biyan bukataba to shikansa wannan magani zai jawo wani illa ajikin mutum saboda haka ayi hattara. Idan angwada na asibiti sau daya ko biyu ba'adaceba sai atuntuษemu a WhatsApp ko akiramu: ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE WhatsApp: Telegram: Call&Sms 08036066553, 08051115383 08093651535