CIWON TUNDURMI ( Kumburin Kafafu)

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Shi ciwon tundurmi sauro ne ke yada shi bayan ya ciji mai ciwon ya kwaso kwayoyin cutar, sai ya sa wa wanda bai da shiu. Sauron amma ba dole sai irin mai sa ciwon maleriya ba, kowane irin nau’i zai iya yada kwayar cutar, mai kama da ‘yar karamar tsutsa. Ita wannan kwayar cuta, wadda ake kira Wuchereria, ita ke shiga wasu kananan magudanan jini karkashin fatar kafa da wadda ta lullube maraina ta kawo tundurmi da ciwon gwaiwa.

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
WhatsApp:/Call/SmS 08036066553,08051115383,08093651535
Email: adamsymedicine@gmail.com
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Munada ingantattun magunguna kala daban daban akan Girman Nono da Duwawu da toilet infecion da Magungunan Karin Ni'ima dana Karfin Maza da ciwuka kamar, hawan jini, asama,tari,suga, shafar jinnu dadai sauransu,kala daban daban, kuma insha Allah ana samun waraka tahanyar amfani damagungunan mu. Kuma muna ingantattun magunguna kan shafar jinnu ko sihir,maita.
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
WhatsApp:/Call/SmS 08036066553,08051115383,08093651535
Email: adamsymedicine@gmail.com

Comments

Popular posts from this blog

SUGAR WANITA BENEFITS

SAHIHIN MAGANIN BASIR MAI TSIRO