DAGA CIKIN HALAYEN MAZA WANNE KIKA FI TSANA?
1.Namiji mai shigowa daki da takalmi. 2.Namijin da yake shegen son ganin kwallon kafa. 3.Namijin da komai yayi a nan zai bar miki sai dai kizo ki gyara. 4.Namiji mai yawan complain. T5.Namiji mai shiru shiru wanda ko hirar ku bai so tai tsayi. 6.Namiji mai sa'ido akan lamuran ki na sirri da kuma yi miki bincike a dakin ki in bakya nan. 7.Namiji me saurin fushi akan abunda be kai ya kawo ba. 8.Namiji me shegen mako da rowa, cefe ne ma sai an Lissa fa kwana nawa zai kai ku. Kuma ko sisin sa baza kici ba sai da babban dalili. Ke kuma da zarar yaga kudi a hannun ki zai karbe wai aro, kuma bazai biya ki ba. 9. Namijin da zai nuna miki yayan sa da uwar gidan sa suna da matukar muhimmanci a gare sa kuma dole abun da suke so za'arinka yi. 10.Namiji mai satar kwana, yaje dakin wata ranar da ba girkin taba a boye. ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE WhatsApp/Viber: 08036066553 Telegram/Wechat: 08093651535 Imo Chat: 08051115383 Twitter/BBM:@Adamsymedicine Instagram: @Ad