MAGANIN HEPATATIS B ( CIWON HANTA)
Yadda kamuwa da cutar hanta ta zama ruwan dare sakamakon rashin daukar wasu matakai, jama’a ku karanta wannan jawabin sannan ku sanar da iyalai da ‘yan uwa da masoyanku, sannan ayi sharing duk inda ya dace. Ina ma ace mutane zasuyi hakuri su daina amfani da cokali, kofi, lemun kwalba, pure water, kai duk inda dai yawun bakinka zai hadu da na wani ina ma ace jama’a sun dauki matakin kiyayewa daga yau?! ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ WhatsApp:/08036066553, Telegram: 08093651535 Imo Chat: 08051115383 Email: adamsymedicine@gmail.com Musamman a wajen mai shayi, idan mutum daya mai cutar hanta (hepatitis) yasha shayi ya gama, zakuga nan take mai shayin zai saka kofin a cikin ruwa ya girgije sannan yayi amfani da kofin ya zuba wa wani, to ya zuba kwayoyin cutar hanta a cikin ruwan da ya girgije kofin wancan mai dauke da cutar hanta, kuma duk kofin da za’a ‘kara wankewa da wannan ruwan za a iya daukar wannan cuta ta hepatitis. ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE ☆☆☆☆☆☆☆☆☆