Da farko kaje kan Settings na wayarka Zakaga CONNECTIONS amma wasu wayan NETWORK & INTERNET zakagani Kadanna shi kashiga. Bayan kashiga connections akoi MORE CONNECTION SETTINGS. Kadanna kashiga. Daga nan zakaga PRIVATE DNS sai kadannashi. Zaikawo maka options uku, • Off • Automatic • Private DNS provider hostname Sai kashiga na karshen karubuta wannnan; Adult-filter-dns.cleanbrowsing.org Shikenan kagama, kaje browsing ka gwada searching kagani bazai sake kawomaka site adult content ba inshallah. Idan baka samu PRIVATE DNS ba agun setting naka, kaje kayi searching nashi asaman settings naka. Ku taimaka kuyi sharing domin hakan zaitamaka sosai. And idan har kasan wani daga cikin abokanka mai kallon batsa, idan ka karba wayansa kaje karubuta kayi blocking na site din. Idan baka fahimta ba kamin DM Allah yasa mudace 🙏 De Leaderr