AMFANIN AGWALUMA 5 A JIKIN DAN ADAM:
1. Agwaluma na maganin zazzabin Malaria mai naci ko wanda bai jin magani. Binciken wanda aka wallafa a kundin BMC Complementary and Alternative Medicine ya bayyana cewa wannan magani ka iya zama sabuwar karbabbiyar hanyar magance zazzabin duba da rashin nasarar da ake samu da sauran nau’ikan magunguna. © ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE WhatsApp: Telegram: Call&Sms 08036066553, 08051115383 08093651535. 2. Agwaluma dai na dauke da sinadarin Vitamin C, wanda ke da matukar amfani a jikin dan adam. 3. Agwaluma na da matukar amfani ga mai dauke da juna biyu. Shan agwaluma na tsayar da amai da jiri wanda juna biyu ke haifarwa. © ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE WhatsApp: Telegram: Call&Sms 08036066553, 08051115383 08093651535. 4. Sannan idan mutum baya so yayi kiba day a wuce misali sannan yana bukatar sinadarin gyaran idanu da zuciya toh agwaluma na taimakawa sosai wajen cimma hakan. 5. Yana kuma taimakawa wajen samun bacci cikin kwanc