Posts

Showing posts from September, 2020

MAGANIN TOILET INFECTION

Image
Ayau matsalan infection yana ɗaya daga cikin matsaloli wanda ya'addabi mata, domin mafi yawan mata sukan kashe kuɗaɗe masu yawa wajen sayan maganin infection na asibiti, bawai ina nufin kar asha na asibiti ba amma ayi hankali saboda idan mutum yacigaba da shan anti biotic na tsawon lokaci batareda samun biyan bukataba to shikansa wannan magani zai jawo wani illa ajikin mutum saboda haka ayi hattara. Idan angwada na asibiti sau daya ko biyu ba'adaceba sai atuntuɓemu a WhatsApp ko akiramu: ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE   WhatsApp: Telegram: Call&Sms     08036066553, 08051115383                     08093651535