Posts

Showing posts from November, 2019

AMFANIN NA'A-NA'A 14 GA RAYUWAR DAN ADAM

Image
Na'a Na'a Na’a-na’a wata shuka ce mai albarka wadda ta shahara a nahiyar Turai, Afirka, Asia, Australia, da kuma Amurka ta Arewa, inda ake amfani da ita a matsayin kayan kamshi da kuma maganin gargajiya musamman a cikin shayi. Ga wasu daga cikin alfanin na'a-na'a ga rayuwar dan Adam: 1. Tana magance matsalar ciwon ciki da rashin fitar bahaya cikin sauki. Ana hada shayin na’a-na’a ko a zuba manta cikin shayi marar madara sai a sha. 2. Tana saukaka narkewar abinci. Ta kan taimaka wajen narkar da abinci yadda sassan jiki za su yi amfani da shi. WhatsApp:/08036066553  Telegram: 08093651535 Imo Chat: 08051115383 Email: adamsymedicine@gmail.com 3. Tana maganin dukkanin wata dangin cuta ta sanyi ko mura. Ana amfani da man na’a-na’a ko ganyen a tafasa cikin shayi marar madara, haka kuma, za a iya amfani da man na’a-na’a cikin ruwan zafi, a yi turiri, a lullube da mayafi wato sirace a Hausance. 4. Maganin ciwon kai. Ana shafa man na'a-na'a a bangaren da kai k