MATSALOLIN CIWON SANYIN MATA [TOILET INFECTION/
Vaginal infections ko toilet infections] wasu cututuka ne ko matsaloli dake addabar gaban mace, wato cututtuka masu sanya kaikayin farji, ko radadin ciwo, kumburin gaba ko warin gaba , zubar farin ruwa, kurajen farji, zafi wajen yin fitsari ko wajen yin jima'i da sauransu. DON SAMUN MAGANI A TUNTUBEMU: +2348036066553 +2348051115383 +2348093651535